Alquran Na Alh Dantata Medium

by Sagware International Limited.


Books & Reference

free



wannan application in alkurani mai girma bugun warshu na Alhaji sunusi dantata wanda yayi shine muhammad sagir yusuf, wanda ya bada kofi: professor Kamilu sani fage, wanda kuma ya bada umarni bugawa Alhaji nasiru ahali.